chat

An halicci hankalin mutum don neman gaskiya... to menene gaskiya a gare ka?

Hankali da Allah ya ba mu ba don mu ɓace ba ne, sai dai don mu binciki gaskiya mu kuma gano mahalicci. Gaskiya tana fara bayyana ne idan muka nemi amsoshi daga Alƙur’ani da Sunna.

Raba: